<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>177</hymn_number>
<title>Yesu, Ja Ni Wurinka, Wurinka Sai Daɗi LW177</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu, ja ni wurinka, wurinka sai daɗi,
 Kyautar rai har abada, ɗaukar zunubaina.

[V2]
 KORUS
 Wurinka, Masoyi, ina so in zauna,
 Ko yanzu a duniyan nan, bayan wannan, Sama.

[V3]
 2) Ga ni nan, mai tsoro ne, gama na yi laifi,
 Sai ka yafe ni yanzu, sake mini hali.
 Korus</lyrics>
<author>William Howard Doane, Fanny Crosby</author>
</song>